Rayuwa
Tsananin zafi: Mai azumi na buƙatar ruwa sosai a jikinsa — Masana
Idan ruwa ya ragu a jikin ɗan'adam zai ji bakinsa yana yawan bushewa sannan yawan fitsarinsa zai ragu ya kuma yi duhu, hakan na iya haifar da rashin ƙarfin jiki da ciwon kai da tashin zuciya da amai, in ji wani likita a Nijeriya.Duniya
Sarki Charles III na Ingila yana fama da cutar kansa: Fadar Buckingham
A wata ziyara da Sarkin Ingila ya kai asibiti domin a duba lafiyarsa kwanan baya, "an gano wani abu da ya sa aka yi masa gwaje-gwaje wadanda suka nuna ya kamu da cutar kansa kuma an soma yi masa magani," a cewar sanarwar da Fadar Buckingham ta fitar.Karin Haske
Kirkirarriyar Basira a fannin kula da lafiya: Abin da ya sa ka'idojin WHO ke da muhimmanci
Cigaban da aka samu na kirkirarriyar basira ya warware matsalolin da ake samu a fannin kula da lafiya da zai iya taimakon Afirka cike gibin karancin ma'aikatan da take fuskanta. WHO ta fitar da dokokin aiki da Kirkirarriyar Basira wajen kiwon lafiya.
Shahararru
Mashahuran makaloli