Ra’ayi
Nuna wariya, gajiya da halin ko in kula: Dalilan da suka sa duniya ta manta da Sudan
Sudan na fuskantar rikicin yunwa da raba mutane da matsugunansu mafi muni a duniya, inda miliyoyin 'yan aksar ke fama da yunwa da gudun hijira ala tilas. Amma har yanzu duniya ba ta mayar da hankali ga kasar - ga dalili, d akuma me ya kamata a yi.Karin Haske
Abin da ya sa munin bala'in yaƙin Sudan yake kama da na Gaza
A mafi yawan lokuta ana mantawa da ƙiraye-kirayen neman shiga tsakani da kuma taimakon jinƙai daga Sudan da ke cikin tsananin yaƙi a yanayin karkatar hankali duniya kan ayyukan Isra’ila a Gaza da kuma tasirin siyasa a yakin Rasha da Ukraine.
Shahararru
Mashahuran makaloli