Afirka
Ministan Tsaro da shugabannin sojojin Nijeriya za su tare a Sokoto don fatattakar Bello Turji da sauran ‘yan ta’adda
A lokacin da suke yankin na Arewa Maso Yamma, “Za su sa ido kan ayyukan soja don tabbatar da cewa an gama da Bello Turji da tawagarsa,” a cewar wata sanarwa ta Ma’aikatar Tsaron Nijeriya ta fitar a daren Lahadi.Afirka
Yadda 'yan bindiga suka kashe mutum 26 har da 'yan sanda a Katsina
Rahotanni sun bayyana cewa wasu gungun 'yan bindiga ne a kan babura suka kai farmaki ƙauyukan jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe gomman mutane ciki har da 'yan sanda, sannan suka jikkata wasu mutane tare da garkuwa da wasu.Afirka
Sojojin Nijeriya sun kashe ƴan ta'adda da yawa a Katsina da Zamfara
Sojojin Nijeriya sun yi ba-ta-kashi da ƴan bindiga a wasu ƙauyuka na ƙaramar hukumar Faskari da ke Katsina inda suka kashe guda takwas tare da ƙwato bindigogi uku ƙirar-gida, da kakin soji da hatsi mai yawa, a cewar sanarwar.Afirka
Dikko Radda: Gwamnan Katsina ya saka hannu kan dokar haramta ɓoye abinci
Gwamnan ya kafa kwamiti na musamman wanda zai yi aiki da jami'an tsaro wanda zai rinƙa bi lungu da saƙo na jihar domin gano wuraren da ake ɓoye kayan abinci, tare da kama masu hannu a ɓoye abincin da gurfanar da su a gaban kotu.Afirka
An takaita zirga-zirga kan zabukan cike gurbi a jihohi 26 na Nijeriya
Cikin ‘yan majalisar tarayyar da za a yi zaben cike gurbinsu har da Sanata Ibrahim Geidam wanda shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada a matsayin minista da kuma Femi Gbajabiamila, wanda ya zama shugaban ma'aikata a fadar shugaban kasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli