Kasuwanci
Nahiyar Asia ce ta fi sayen fetur mai ƙarancin sinadarin sulphur na matatar Dangote
Matatar mai ta Dangote ta sayar da fetur mai ƙarancin sinadarin sulphur (LSSR) kimanin metrik ton 500,000 ga nahiyar Asiya a 2024, yayin da ake sa ran shigar da tan 255,000 zuwa ƙarshen watan Satumba, in ji kamfanin bincike na Kpler.Karin Haske
Direbobin tasi a Kenya na neman a kyautata ayyukansu a yayin da suke gogayya da juna
Motocin tasi na iya zama makomar ababan hawa na haya a Kenya, amma yawaitar gogayya da ƙaruwar kamfanonin hayar ababan hawa na zamani da ke rage kuɗin mota, na sanya direbobin gwagwarmayar ɗorewar kasuwancin nasu.Kasuwanci
Ghana ta ƙaddamar da aikin gina matatar man fetur ta dala biliyan 12
Aikin cibiyar zai samar da guraben ayyukan yi kai-tsaye ga mutum 780,000, sannan zai taimaka wajen ƙarfafa tattalin arzikin Ghana tare daidaita kuɗin ƙasar da sanya ta a matsayin babbar cibiyar samar da man fetur a Afirka, in ji Shugaba Nana Akufo.
Shahararru
Mashahuran makaloli