Türkiye
Bai kamata ƴan ba-ni-na-iya su shigo da matsalolinsu Gabas ta Tsakiya ba: Turkiyya
Babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan a wata ganawa da manema labarai tare da takwaransa na Qatar Sheikh Abdulrahman Al Thani, ya yi gargadin yiwuwar rikici ya mamaye yankin Gabas ta Tsakiya, wanda ya taso sakamakon yakin Isra'ila a Gaza.Karin Haske
Abin da ya sa Kasashen Yamma da ke goyon bayan Isra'ila suke dagewa a mayar da Hamas kamar kungiyar Daesh
Ƙaurin sunan da ƙungiyar Daesh ta yi a kan rikici da zalinci kamar yanke kawunan mutane da rataye su a bainar jama'a, ya sa Isra'ila take ƙoƙarin yi wa Hamas irin wannan kallon don ta samu lasisin kashe fararen hula da sunan yaƙi da Hamas.Duniya
Adawar Kasashen Yamma kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinu kama-karya ce: Mai magana da yawun Erdogan
"Matakan da dakarun tsaron Isra'ila ke ɗauka a kan mutanen Gaza abubuwa ne na take hakkin darajojin ɗan'adam da ƴancin dan'adam da kuma dokokin ƙasa da ƙasa," a cewar Omer Celik, wanda kuma shi ne mataimakin shugaban Jam'iyyar ta AK Party.
Shahararru
Mashahuran makaloli