Karin Haske
Abin da ya sa miƙa mulki ga dimokuraɗiyya mai cike da tarihi a Botswana ke da kyau ga Afirka
Mika mulki ga sabuwar gwamnati cikin lumana a Bostwana bayan zabe da aka gudanar lami lafiya, ya kawo karshen mulkin kama-karya na tsawon shekaru 58 da kuma sabon shafi ga kasashen Afirka da ba su san komai ba sai umarnin mutum guda tsawon shekaru.Karin Haske
Cinikin bayi: Dalilin da ya sa yi wa tarihi kwaskwarima ba zai taɓa shafe raɗaɗin Afirka ba
Duk da cewa watakila irin muggan ayyukan da aka yi lokacin cinikin bayi an shafe su a tarihi, amma duk da haka waɗanda suka jagoranci cinikin bayin sun bar wani tabo da zai ci gaba da kasancewa da sunaye daban-daban kuma ta hanyoyi iri-iri.Karin Haske
Abin ya sa wannan dutse na Tanzaniya yake da daraja
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli