Afirka
Adadin waɗanda suka rasu a fashewar tankar mai a Jihar Neja ya kai 86
Abdullahi Baba-Arah, wanda shi ne darakta janar na Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Neja, shi ne ya bayar da sabbin alƙaluman, inda ya ƙara da cewa aksarin waɗanda lamarin ya rutsa da su an binne su a cikin ƙabarin bai ɗaya.Afirka
Yadda Arewacin Nijeriya ya faɗa cikin zulumi sakamakon sace fiye da mutum 500 a mako ɗaya
"Ƴan bindiga sun mamaye ɗaruruwan ƙauyuka a arewa maso yammacin Nijeriya, inda suka maye gurbin gwamnati da masu sarautun gargajiya. A wannan hali da ake ciki, ba za a daɗe ba za su soma ƙwace ikon dukkan ƙananan hukumomi," in ji Audu Bulama Bukarti.
Shahararru
Mashahuran makaloli