Afirka
Mutum 11 cikin waɗanda aka cinna wa wuta a masallaci a Kano sun mutu – 'Yan sanda
"Dama tun lokacin da aka kawo mutanen lokitoci sun fahimci wutar ta yi musu mummuar illa, dukkansu fiye da rabin jikinsu ya ƙone. Kuma babban haɗari ne ga ɗan adam ya samu irin wannan ƙuna,” a cewar Kwamishinan Lafiya na Kano Dr Abubakar Labaran.Afirka
Dangote ya yi alkawarin tallafa wa Kano a fannin lafiya da taimakon marasa galihu
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka Alhaji Aliko Dangote ya yi alkawarin tallafa wa manufofin zamantakewa da shirin ci gaban ɗan'adam na gwamnatin Jihar Kano, da nufin rage ɗawainiyar tattalin arziki da ta yi wa jihar katutu.
Shahararru
Mashahuran makaloli