Afirka
Sojojin Nijeriya sun kashe ’yan bindiga 113, sun kama mutum 300 – Hedkwatar Tsaron Kasar
Manjo Janar Edward Buba ya ce dakarun kasar na rundunar Operation Hadin Kai sun kama kayayyakin Boko Haram da na Kungiyar ISWAP a Kukawa da Damboa da Monguno da Konduga a jihar Borno da ke Arewa maso gabashin kasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli