Duniya
Mutane da dama sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ballewar tafki a Indiya
Yawancin yankuna masu tsauni a Indiya da Pakistan da Nepal sun fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya yi sanadiyar ambaliya da zabtarewar kasa a 'yan watannin nan, lamarin da ya kai ga mutuwar mutane da dama.
Shahararru
Mashahuran makaloli