Afirka
Fiye da mutum 3,000 ne suke jira a yanke musu hukuncin kisa a gidajen yarin Nijeriya
Jimillar fursunonin da ake tsare da su a gidajen yarin Nijeriya ya zuwa ranar 3 ga watan Satumba sun kai mutum 84,741 waɗanda suka kunshi maza 82,821 da mata 1,920, a cewar jami'in hulda da jama'a na hukumar ta NCoS.Wasanni
An yanke wa tsohon mataimakin shugaban hukumar ƙwallon ƙafar China hukuncin ɗaurin shekara 11
Wata kotu da ke lardin Hubei ce ta yanke wa Li Yuyi hukuncin zaman gidan yari tare da biyan tarar dala 140,000, sannan ta ba da umarnin a ƙwace kadarorin da ya samu ta hanyar karɓar cin hanci da rashawa kana a miƙa wa gwamnatin China, in ji kotun.Ra’ayi
Sauya fasalin takunkuman Amurka: Sauyi daga uƙuba zuwa ga jan ra'ayi
A yanzu takunkuman tattalin arziki na da tasiri ga kusan kashi daya bisa uku na tattalin arzikin duniya. Lokaci ya yi da ya kamata Amurka ta sake duba amfani da takunkuman, saboda ba sa iya cimma burinsu, kuma suna sanya wahalhalu ga jama'ar kasashe.
Shahararru
Mashahuran makaloli