Duniya
Me ya sa sojojin da ke iƙirarin sun fi na ko ina tarbiyya a duniya ke yin aika-aika a Gaza?
Sojojin Isra'ila na saka kayan matan da suka kashe a gidajensu, wasu na fasa ɗakunan girki suna sata a gidajen da aka gudu aka bari, wasu na hawa kekunan yaran Gaza da aka raba da gidajensu. Ana ta tambaya kan halayyar sojojin Isra'ila a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli