Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe Falasɗinawa 6 a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na uku — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 47,035, ciki har da wani yaro da ta kashe a Rafah da sace gomman mutane a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.Duniya
MDD Duniya ta caccaki Isra'ila kan shirin ƙara mamayar Yammacin Kogin Jordan
Al Qassam Brigades ta jaddada amincewarta da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza bayan Isra'ila ta kwashe kwana 472 yaƙi a yankin inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 46,913 da jikkata 110,750+. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 4,068 tun Okotoban 2023.Duniya
Yarjejeniyar tagaita wutar Gaza za ta fara aiki ranar Lahadi 6:30 na safe agogon GMT — Qatar
Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wutar Gaza inda aka shafe kwanaki 470 ana kisan kiyashi a Gaza, inda aka kashe Falasɗinawa 46,876 da kuma jikkata fiye da 110,642. A Lebanon kuwa Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,068 tun daga Oktobar 2023.Duniya
Isra'ila za ta saki Falasɗinawa 95 a ranar farko ta tsagaita wuta a Gaza
A cewar Hukumar Falasɗinawa mai Kula da Walwalar Waɗanda aka Tsare, yanzu, haka akwai Falasɗinawa 10,400 a gidajen yarin Isra’ila, da suka haɗa da mutanen da aka kama a Gaza lokacin yaƙin da Isra’ila ta shafe watanni 15 tana yi a Gaza.Duniya
Yarjejeniyar Gaza na cikin hadari yayin da Netanyahu ya jinkirta taron majalisar ministocin Isra'ila
Kisan kare dangi na Isra'ila a Gaza - wanda ke cikin kwanaki 468 - ya kashe Falasdinawa sama da 46,707 tare da jikkata wasu 110,265. A Lebanon, Isra'ila ta kashe akalla mutum 4,063 tun daga watan Oktoban 2023.
Shahararru
Mashahuran makaloli