Türkiye
Yadda 'yan Turkiyya suka yi alhinin tunawa da girgizar kasar 6 ga watan Fabrairun 2023
Yayin da aka shafe shekara guda da iftila'in tagwayen girgizar kasa na watan Fabrairun 2023, Turkiyya ta gudanar da bukukuwan nuna alhini da girmama wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka tsira a fadin kasar.Türkiye
Shugaba Erdogan ya sha alwashin taimaka wa waɗanda girgizar ƙasa ta shafa a watan Fabrairun 2023 a Turkiyya
A yayin tunawa da zagayowar ranar farko ta munanan girgizar ƙasa, Recep Tayyip Erdogan ya ce "irin waɗannan manyan bala'o'i suna koya juriya ga mutanen da ke gwada ƙarfin haɗin kai da 'yan'uwantaka".Karin Haske
Morocco: Aikin sake gina yankunan da girgizar kasa ta rusa ya kankama bayan wata uku da faruwarta
Watanni uku bayan faruwar mummunar girgizar ƙasar da ta jefa Morocco cikin yanayin alhini, rayuwa ta dawo kamar yadda aka saba a yankunan da girgizar ƙasar ta shafa, kuma mutane sun duƙufa wajen sake gina gidajensu da iftila'in ya afka wa.Afirka
Girgizar Ƙasa: Me motsawar ƙasa a-kai-a-kai a Ghana ke nufi?
Motsawar ƙasa a-kai-a-kai da kuma hasashen na kimiyya game da yiwuwar faruwar babbar girgizar ƙasa a Ghana sun cusa tsoro tsakanin mazauna babban birnin na Accra da suke zaune a wuraren da za a iya samun girgizar ƙasa a babban birnin mai faɗaɗa.
Shahararru
Mashahuran makaloli