Duniya
Hamas ta shirya sakin duk fursunonin da ke hannunta a lokaci guda ƙarƙashin yarjejeniyar Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 32 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,291, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Rasha ta ce kalaman da Trump ya yi a kan Gaza na ƙara rura wutar rikicin Gabas ta Tsakiya
Yarjejeniyar tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ta shiga kwana na 19 a yau. Rahotanni sun ce yaƙin ya kashe fiye da Falasɗinawa 47,552, inda a yanzu aka sauya zuwa 62,000 saboda an ayyana wadanda suka ɓata a matsayin sun mutu.Duniya
Shawarar Trump a kan Gaza 'abu ne da zai kawo rashin zaman lafiya' - Kungiyar Ƙasashen Larabawa
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 18 — bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 47,500 tare da jikkata fiye da 61,700 a hare-haren kisan ƙare-dangin da ta kwashe watanni goma sha biyar tana kai wa a yankin.Duniya
Yawan waɗanda suka mutu a Gaza ya kai 47,540 yayin da ma'aikatan lafiya suka ciro ƙarin gawarwaki
Yarjejeniyar tsagaita wuta da musayar fursunoni tsakanin Isra'ila da yankin Gaza ta shiga kwana na 17 — bayan dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa fiye da 47,500. Kazalika Netanyahu ya tafi Amurka domin tattaunawa da Trump.Duniya
Hukumar Falasdinu ta zargi Isra'ila da 'kawar da mutanen' Gaɓar Yammacin Kogin Jordan
Yarjejeniyar tsagaita wuta da musayar fursunoni tsakanin Isra'ila da yankin Gaza ta shiga kwana na 16 — bayan dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa fiye da 47,498. Kazalika Netanyahu ya tafi Amurka domin tattaunawa da Trump.Duniya
Hare-haren da Isra'ila take kai wa a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan 'suna da hatsari na rura wutar rikici' - Ƙwararru a MƊD
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na goma — bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 47,306. A gefe guda, UNRWA na shirin daina aiki a Gabashin Ƙudus, sannan dakarun Tel Aviv na kai hari kan Falasɗinawa da ke komawa arewacin Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli