Wasanni
Dole a dakatar da Isra'ila kan take dokokin FIFA — Lauyoyi masu kare hakkin ɗan'adam
A watan Mayu ne Hukumar Kwallon Ƙafa ta Falasɗinu (PFA) ta miƙa wani ƙuduri na son a dakatar da Isra'ila, inda FIFA ta ba da umarnin gaggawa na yin duba kan lamarin, tare da yin alkawarin cewa za ta magance shi a taronta na musamman a watan Yuli.Wasanni
FIFA na tunanin dakatar da Isra'ila daga wasanni saboda yaƙin Gaza
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta gabatar da ƙorafi ga hukomomin ƙwallon ƙafa na ƙasashe 211 da ke cikin Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya, FIFA don “saka takunkumi, nan-take, kan tawagogin Isra'ila,” a cewar wata sanarwa da FIFA ta fitar.
Shahararru
Mashahuran makaloli