Türkiye
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya gana da shugaban sabuwar gwamnatin Syria
Ganawar da suka yi a ranar Lahadi a Damascus babban birnin kasar Syria, na zuwa ne makonni biyu bayan hamɓarar da gwamnatin Bashar al Assad, shugaban Syria na kusan shekaru 25, a wani farmaki da dakarun 'yan adawa suka yi.Türkiye
Turkiyya ta fi bayar da fifiko ga zaman lafiya a Syria da kawo karshen ta'addancin PKK da Daesh — Fidan
Ziyarar da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya kai Ankara ta mayar da hankali ne kan tattauna muhimman abubuwa da Turkiyya game da ƙungiyoyin ta'addanci na PKK/YPG da batun makomar Syria da zaman lafiyar yankin.Türkiye
Tarayyar Turai ta dauki Turkiyya a matsayin kishiya maimakon abokiyar hulda: Fidan
A yayin da kwamitin hadin gwiwar Turkiyya da Tarayyar Turai ke kara kira kan a tattauna, babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya ya bukaci kungiyar ta kawar da "rashin tunani da hangen nesa da wasu mambobinta marasa kishi ke nunawa.''
Shahararru
Mashahuran makaloli