Afirka
Ɗaliban Afirka da ke karatu a Turkiyya sun tattauna kan hanyoyin magance matsalar nahiyarsu
Mahalarta taron sun gabatar da maƙaloli a kan siyasa da kiwon lafiya da ƙirƙirarriyar basira da tattalin arziki inda suka mayar da hankali kan samar da hanyoyin shawo kan matsaloli irin su cututtuka masu yaɗuwa da rashin daidaito a siyasa.Rayuwa
Murals: Masu zane-zane sun zayyana halin da Falasɗinawa ke ciki a kan titunan Nairobi na Kenya
Wasu matasa masu baiwar zane-zane sun zayyana yanayin kuncin da faladinawa suke ciki a kan titunan Nairobi babban birnin kasar Kenya domin nuna goyon bayansu ga Falasdinu yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli