Karin Haske
Yaƙin cacar baka a Kogin Maliya: Faransa na ta ƙoƙarin daidaita al'amura a Djibouti
Ƙarfin faɗa a jiin Faransa a matsayin tsohuwar 'yar mulkin mallakar a Afrika da ke gushewa, bayan an tilasta wa sojojinta ficewa daga ƙasashen yankin Sahel da yawa, ya zamar da sansanin sojinta a Djibouti wani jigo na cigaba da kasancewa a nahiyar.Karin Haske
Yadda 'raini daga Macron' ya zama madogarar Afirka
Katobara da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi kan kasashen yankin Sahel cewa ba su da godiyar Allah kan taimakon da kasarsa ke ba su a yaki da ta'addanci, na iya gaggauta kawo karshen sabon salon mulkin mallaka a kasashen Afirka renon Faransar.Afirka
Aljeriya ta buƙaci Faransa ta amince ta aikata laifuka a lokacin mulkin mallaka
Shugaban Aljeriya Tebboune ya ce babu adadin kuɗin da Faransa za ta biya da za su kasance diyyar ko da ran mutum ɗaya, inda ya ce abin da ƙasar ke buƙata shi ne mutunta kakanninsu da Faransar ta yi wa kisan kiyashi.Karin Haske
Yanka-Yanka: Radadin da Chadi ke ji sakamakon kisan kiyashin Faransa
A wani bangare na tuna wa da ta'addancin da dakarun 'yan mulkin mallaka suka yi shekaru sama da dari da suka shuɗe, 'yan Chadi na gudanar da gangami ƙarƙashin gwamnatinsu, a lokacin da ake sake fasalin alaƙa da Faransa, da ta yi musu mulkin mallaka.
Shahararru
Mashahuran makaloli