Duniya
Hamas ta ce tattaunawar tsagaita wuta ta Gaza da Isra'ila na da muhimmanci da kuma alamun nasara
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 438 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,028 tare da jikkata fiye da mutum 106,962. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,047 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023Duniya
Kungiyar Hamas ta taya 'yan Syria murnar hambarar da Assad
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya isa kwana na 430 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 44,708 tare da jikkata mutum fiye da 106,050 A Lebanon, Isra'ila ta amince ta tsagaita wuta bayan ta kashe fiye da mutum 4,047 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Qatar na fatan tsagaita wuta na Lebanon ya zama abin koyi ga tsagaita wuta a Gaza
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 418 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,250 tare da jikkata fiye da mutum 104,700. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,823 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Mutum uku 3 ne suka mutu a wani kazamin harin da Isra'ila ta kai a birnin Beirut na Lebanon
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 417 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,235 tare da jikkata fiye da mutum 104,638. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,768 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Sojojin Italiya 4 sun jikkata a wani hari da aka kai hedkwatar rundunar UNIFIL a Lebanon
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 413 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,056 tare da jikkata fiye da mutum 104,268. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,583 tare da jikkata 15,000 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Shugaban Hezbollah ya ce za a kai harin ramuwa na hare-haren Isra'ila 'tsakiyar Birnin Tel Aviv'
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 411 a yau — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 43,972 tare da jikkata fiye da mutum 104,008. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,544 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Hare-haren sama na Isra'ila sun kashe mutane 19 a Lebanon cikin sa'o'i 24 da suka gabata
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 384, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,792 da jikkata fiye da 100,000, kan ana ƙiyasi mutum fiye da 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,574 a hare-hare a Lebanon.Duniya
Akalla mutum 41 ne suka mutu a harin da Isra'ila ta kai a Lebanon
Yaƙin da mahukuntan Tel Aviv suka kwashe fiye da shekara ɗaya suna yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,289. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ƙaɗdamar a Lebanon a Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,309 da raba miliyan 1.2 da muhallansu.
Shahararru
Mashahuran makaloli