Duniya
Sojojin Isra’ila sun ce suna ci gaba da kutsawa Rafah da tsakiyar Gaza
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 256 wanda ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 37,347 — kashi 71 daga cikinsu mata da yara da jarirai ne –– sannan ya jikkata mutum 85,372, kana ɓaraguzai sun danne fiye da mutum 9,500.Duniya
Falasɗinawan da Isra'ila ta kashe a yaƙin Gaza sun kai 37,232
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 251 wanda ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 37,202 — kashi 71 daga cikinsu mata da yara da jarirai ne –– sannan ya jikkata mutum 84,932, kana ɓaraguzai sun danne fiye da mutum 10,000.Duniya
Kai-tsaye: An dakatar da rabon abinci a Rafah saboda rashin tsaro –– UNRWA
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 228 inda aka kashe akalla mutum 35,562 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,652 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Hezbollah ta kai hari kan sansanin Isra'ila a matsayin ramuwar gayya
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 194 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun kashe aƙalla mutum 33,843 da jikkata sama da mutum 76,575 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Duniya
KAI-TSAYE: Adadin mutanen da Isra’ila ta kashe a Gaza ya kusa 33,000
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 180 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun yin sanadin mutuwar aƙalla mutum 32,975 da jikkatar fiye da mutum 75,577 a yayin da ƙasashen duniya ke Allah wadarai da ita kan kashe ma'aikatan agaji a Gaza.Duniya
Netanyahu ya amince da tattaunawar tsagaita wuta ta Gaza a Qatar da Masar
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 175 tana yi a yankin Gaza da ta mamaye, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 32,552 sannan ta jikkata fiye da mutum 74,980 a yayin da Kotun Duniya ta umarce ta da ta daina jefa Gaza cikin bala'in yunwa.Duniya
An kammala sauke tan 200 na kayan agajin da za a raba wa jama'ar Gaza
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 162 tana kai wa Falasɗinawan da ke Gaza sun yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 31,490 tare da jikkata mutum fiye da 73,439 a yayin da Netanyahu ya amince da shirin mamaye Rafah duk da Allah wadai da duniya ke yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli