Duniya
Erdogan: Babu wani mai ƙarfin iko da ya isa ya tilasta wa Falasɗinawa barin ƙasarsu
"Babu wani mutum da yake da ikon fitar da mutanen Gaza daga ƙasarsu, wadda aka kafa dubban shekaru. Yankin Falasɗinu, wanda ya haɗa da Gaza, Gaɓar Yammacin Kogin Jordan da Gabashin Birnin Ƙudu, na Falasɗinawa ne," in ji Recep Tayyip Erdogan.Duniya
Hamas ta ɗage sakin fursunonin Isra'ila 'har sai baba ta gani'
Yarjejeniyar tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ta shiga kwana na 23 a yau. Rahotanni sun ce yaƙin ya kashe fiye da Falasɗinawa 48,180, inda a yanzu aka sauya zuwa 62,000 saboda an ayyana wadanda suka ɓata a matsayin sun mutu.Afirka
Isra'ila ta ƙi aiwatar da samar da kayan agaji na yarjejeniyar Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ta shiga kwana na 20 a yau. Rahotanni sun ce yaƙin ya kashe fiye da Falasɗinawa 47,583, inda a yanzu aka sauya zuwa 62,000 saboda an ayyana wadanda suka ɓata a matsayin sun mutu.Duniya
Rasha ta ce kalaman da Trump ya yi a kan Gaza na ƙara rura wutar rikicin Gabas ta Tsakiya
Yarjejeniyar tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza ta shiga kwana na 19 a yau. Rahotanni sun ce yaƙin ya kashe fiye da Falasɗinawa 47,552, inda a yanzu aka sauya zuwa 62,000 saboda an ayyana wadanda suka ɓata a matsayin sun mutu.Duniya
Hukumar Falasdinu ta zargi Isra'ila da 'kawar da mutanen' Gaɓar Yammacin Kogin Jordan
Yarjejeniyar tsagaita wuta da musayar fursunoni tsakanin Isra'ila da yankin Gaza ta shiga kwana na 16 — bayan dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa fiye da 47,498. Kazalika Netanyahu ya tafi Amurka domin tattaunawa da Trump.Duniya
Yarjejeniyar tagaita wutar Gaza za ta fara aiki ranar Lahadi 6:30 na safe agogon GMT — Qatar
Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wutar Gaza inda aka shafe kwanaki 470 ana kisan kiyashi a Gaza, inda aka kashe Falasɗinawa 46,876 da kuma jikkata fiye da 110,642. A Lebanon kuwa Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,068 tun daga Oktobar 2023.
Shahararru
Mashahuran makaloli