Duniya
Al'ummar Iran suna zaɓen shugaban ƙasa yayin da ake tsaka da tunzuri a yankin
Hukumar Iran mai tantance 'yan takara wadda ta ƙunshi malaman addini da masana shari'a da ke biyayya ga Shugaban Addinin ƙasar Ali Khamenei, ta amince da 'yan takara shida ne kacal, daga jerin mutum 80, amma guda biyu sun janye.Duniya
Ebrahim Raisi: An fitar da rahoto kan hatsarin jirgin da ya halaka shugaban Iran
Binciken farko da aka gudanar kan hatsarin jirgin helikwaftan da ke ɗauke da shugaban Iran Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar da sauran manyan mutane, ya nuna cewa babu wata alama ta harbin bindiga ko hari a kan jirgin.Afirka
Shugabannin ƙasashen Afirka sun aike da saƙonnin ta'aziyyar rasuwar Shugaba Ebrahim Raisi na Iran
Ƙasashen Nijeriya da Masar da Kenya da Afrika ta Kudu da Maroko na daga ƙasashen da hukumominsu suka tura saƙon ta'aziyyar rasuwar Ebrahim Raisi a wani hatsarin jirgin sama ya rutsa da shi ranar Lahadi.Duniya
Bayani kan jirgin helikwafta ƙirar Amurka da ya yi hatsari da shugaban Iran Raisi
An yi amannar cewar helikwafta samfurin Bell 212 da ya yi hatsari a arewacin Iran lamarin da ya yi sanadin mutuwar Shugaba Ebrahim Raisi da tawagarsa, ya kai aƙalla shekara 45 da ƙerawa kuma bayanai sun ce rundunar sojin Iran tana da irinsa guda 10.
Shahararru
Mashahuran makaloli