Duniya
Jam'iyyun haɗaka sun shaida wa Modi cewa walwalar Musulmi na da muhimmanci a Indiya
Bayan shafe watanni tana cin zarafin Musulmai a lokacin yaiƙn neman zaɓe, a yanzu jam’iyyar BJP ta sassauto don kafa gamnatin haɗaka, saboda abokan haɗakar – TDP da JDU – sun dage cewa dole ne a yi aiki da shirinsu na walwalar tsiraru.Duniya
Sojojin Isra'ila sun ce an yi musayar wuta da dakarun Masar
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 234 inda aka kashe akalla mutum 35,984 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 80,643 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Ebrahim Raisi: An fitar da rahoto kan hatsarin jirgin da ya halaka shugaban Iran
Binciken farko da aka gudanar kan hatsarin jirgin helikwaftan da ke ɗauke da shugaban Iran Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar da sauran manyan mutane, ya nuna cewa babu wata alama ta harbin bindiga ko hari a kan jirgin.Duniya
Ba za a iya kawar da Hamas ba — in ji Masar da Jordan
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 206 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Duniya
Ambaliya: An samu rahoton ɓullar wata cuta mai alaƙa da gurɓataccen ruwa a Dubai
A ranar 16 ga watan Afrilu ne aka tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ya kawo tsaiko a wasu sassan ƙasar da dama kana lamarin ya haifar da ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu birane.
Shahararru
Mashahuran makaloli