Kasuwanci
Babban Bankin Nijeriya ya soke lasisi 4,173 na masu canjin kuɗin ƙasashen waje
Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta'adda."Afirka
EFCC za ta gurfanar da sojojin Saman Nijeriya a kotu kan zargin damfara a intanet
Tun da farko, EFCC ta sanar cewa ta kama “mutum biyar a Gidan Abinci na Inn and Disney Chicken Eatery a Barnawa da ke Kaduna bayan samun kwararan bayanan sirri a kan zargin suna aikata damfara da ta shafi intanet.”
Shahararru
Mashahuran makaloli