Afirka
Tinubu ya umarci Ma’aikatar Sharia ta yi aiki da majalisar dokokin Nijeriya kan dokar haraji
Wata sanarwar da Ministan Watsa Labaran Nijeriya, Mohammed Idris, ya fitar ta ce gwamnatin tarrayyar ƙasar tana maraba da duka shawarwarin da za su iya ƙarin haske game da duk wani ɓangare na daftarin dokokin da ka iya shige wa mutane duhu.Kasuwanci
NERC ta ci tarar Kamfanin Rarraba Lantarki na Abuja N1.69bn kan 'aringizon' kudin wuta
An fitar da bayanin tarar da ke kunshe a cikin wata takarda da hukumar ta fitar mai lamba 'Order NERC/2024/114," a shafin yanar gizonta a wani bangare na umarnin da aka bayar daga NERC a watan Satumban 2024.Afirka
Dikko Radda: Gwamnan Katsina ya saka hannu kan dokar haramta ɓoye abinci
Gwamnan ya kafa kwamiti na musamman wanda zai yi aiki da jami'an tsaro wanda zai rinƙa bi lungu da saƙo na jihar domin gano wuraren da ake ɓoye kayan abinci, tare da kama masu hannu a ɓoye abincin da gurfanar da su a gaban kotu.Afirka
'Yan sanda a Bauchi na neman Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ruwa-a-jallo
Mai magana da yawun rundunar, SP Ahmad Muhammad Wakili ya shaida wa TRT Afrika Hausa cewa suna neman malamin ne saboda raina kotu, inda ya kara da cewa za a bayar da tukwuici mai tsoka ga duk wanda ya taimaka aka kama shi.Duniya
Sama da mutum 75,000 sun fito zanga-zanga a Faransa kan wata dokar shige da fice mai 'nuna wariya'
Kamar yadda dokar ta bayyana, baƙi da ke aiki a kasar za su iya samun tallafin kudin haya ne kadai watanni uku bayan sun isa Faransa, sai kuma wadanda ba su aiki za su iya samu bayan shekara biyar.
Shahararru
Mashahuran makaloli