Afirka
Yadda Arewacin Nijeriya ya faɗa cikin zulumi sakamakon sace fiye da mutum 500 a mako ɗaya
"Ƴan bindiga sun mamaye ɗaruruwan ƙauyuka a arewa maso yammacin Nijeriya, inda suka maye gurbin gwamnati da masu sarautun gargajiya. A wannan hali da ake ciki, ba za a daɗe ba za su soma ƙwace ikon dukkan ƙananan hukumomi," in ji Audu Bulama Bukarti.Afirka
Tinubu ya bayar da umarni a gaggauta kuɓutar da mutanen da aka yi garkuwa da su a Borno da Kaduna
"Na samu bayanai daga manyan jami'an tsaro game da hare-hare biyu da aka kai a Borno and Kaduna, kuma ina da ƙwarin gwiwar cewa za a kuɓutar da mutanen da aka yi garkuwa da su," in ji Shugaba Tinubu.Afirka
Dakarun Rundunar Tsaro ta MNJTF sun kawar da 'yan ta'adda shida a Nijeriya
A wata sanarwa da Rundunar Tsaron Hadin Gwiwa ta Kasashen Yankin Tafkin Chadi ta fitar an bayyana cewa an kawar da 'yan ta'adda shida yayin da suka kai wa sojoji harin kwantan bauna a jihar Borno da ke arewacin Nijeriya.
Shahararru
Mashahuran makaloli