Afirka
Boko Haram: Majalisar Dattijan Nijeriya ta gayyaci Nuhu Ribadu da shugabannin hukumomin tsaro kan USAID
Kiran a gudanar da bincike cikin gaggawa kan zargin ba da tallafin ta'addanci da ake yi wa hukumar ta USAID ya biyo bayan kudirin da Sanata Ali Ndume ya gabatar a kan bukatar gaggawar yin binciken lamarin.Afirka
An kashe sojojin Nijeriya biyar da 'yan Boko Haram da dama a wani hari a Borno
Wani hari da 'yan Boko Haram suka kai wani sansanin soja da ke jihar Borno a arewa maso gabashin Nijeriya ya yi sanadin mutuwar sojojin Nijeriya aƙalla biyar a ranar Talata, kamar yadda Hedkwatar Tsaro ta Ƙasar ta tabbatar.Afirka
Boko Haram: Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam 'ba ta samu shaidu' da ke nuna sojojin Nijeriya sun zubar da cikin mata a ɓoye ba
Wani labari na Reuters a watan Disambar 2022 ya yi zargin cewa rundunar sojojin Nijeriya tana zubar da cikin matan da aka kama da zargin kasancewa 'yan ƙungiyar Boko Haram tare da kashe ƙananan yara.
Shahararru
Mashahuran makaloli