Kasuwanci
Bankin Duniya ya ce Naira tana cikin kudaden Afirka da darajarsu ta ragu
Matakin da Babban Bankin Nijeriya ya dauka na barin Naira ta yi gogayya da dalar Amurka da sauran manyan kudade a kasuwar hada-hadar kudade, ya haifar da gagarumar faduwar darajar Naira daga N473.83 kan duk $1, zuwa sama da N800 duk $1.Afirka
Ana nuna damuwa kan yadda kudin ruwan da Nijeriya ke biya ya kusa kudin shigarta
Gargadin masanan na zuwa ne a matsayin martani kan wani sabon rahoto da Bankin Duniya ya fitar da ke cewa kudin ruwan da Nijeriya ke biya kan basussukan da ake bin ta ya kai kashi 96.3 cikin 100 na kudaden shigar da take samu.
Shahararru
Mashahuran makaloli