Afirka
An kama mutane kan turmutsutsun da ya kashe yara da dama a wata makaranta a jihar Oyo
Sai dai kuma bikin da tsohuwar matar Ooni na Ile Ife, Sarauniya Silekunola Ogunwusi, ta shirya da haɗakar wani gidan rediyo a birnin na Ibadan ya fuskanci kwararar mutane fiye da yadda aka yi tsammani, lamarin da ya janyo turmutsutsu.Karin Haske
Morocco: Aikin sake gina yankunan da girgizar kasa ta rusa ya kankama bayan wata uku da faruwarta
Watanni uku bayan faruwar mummunar girgizar ƙasar da ta jefa Morocco cikin yanayin alhini, rayuwa ta dawo kamar yadda aka saba a yankunan da girgizar ƙasar ta shafa, kuma mutane sun duƙufa wajen sake gina gidajensu da iftila'in ya afka wa.Afirka
Mutanen da ambaliyar ruwa ta kashe a birnin Derna na Libya za su iya kai wa 20,000
Mutanen da suka mutu a Derna na Libya sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta auka wa kasar za su iya kai wa tsakanin 18,000 da 20,000, idan aka yi la'akari da gundumomin da ta shafa, a cewar magajin birnin Abdulmenam al Ghaithi.
Shahararru
Mashahuran makaloli