Türkiye
Turkiyya ta kama gomman ƴan ta'addan Daesh waɗanda ke da alaƙa da kai hari Cocin Santa Maria
Jami’an tsaron daƙile ayyukan ta’addanci na Santambul sun kama mutum 30 waɗanda ake zargin suna da alaƙa da kai hari Cocin Santa Maria sannan ƴan sandan Ankara suka kama mutum 18 waɗanda ke da alaƙa da ƙungiyar ta'addanci ta Daesh.
Shahararru
Mashahuran makaloli