Afirka
Ambaliyar ruwa: Mutum 129 sun mutu yayin da sama da 120 suka jikkata a Nijar
Iftila'in ambaliyar ruwan sama a Nijar ya yi sanadin mutuwar mutum 129, yayin da wasu mutum 126 kuma suka jikkata, a cewar Hukumar shirye-shirye da gargadi da kuma taƙaita aukuwar bala'o'i tare da kare al'umma (DPA/GC) a ƙasar.Afirka
Za a fuskanci tsawa da hazo da guguwa da ruwan sama mai karfi a Ghana — Hukumar GMA
Hukumar hasashen yanayi ta Ghana ta yi gargadin cewa tuni ''guguwar da ta yi hasashe a cikin sanarwar gargadin da ta fitar ta soma haifar da tsawa da ruwan sama mai arfi a wasu yankunan gabas da arewacin ƙasar.''
Shahararru
Mashahuran makaloli