Türkiye
Kai hari kan littafinmu mai tsarki ya zama annoba: Ministan Harkokin Wajen Turkiyya
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya bayyana damuwarsa game da karuwar nuna kyama ga Musulmai da kai hari kan Alkur'ani a kasashen Turai, inda ya yi kira a dauki matakin gaggawa kan wannan mummunar dabi'a da take neman zama ruwan dare.Türkiye
'Yancin fadin albarkacin baki ba zai zama hujjar wulakanta Alkur'ani ba — Erdogan
Shugaba Erdogan na Turkiyya ya ce karuwar wulakanta Alkur'ani "babbar alama ce ta laifin nuna kiyayya da dabbanci" kamar yadda ya bayyana a jawabin da ya yi wa wakilan wata kungiyar Musulmi ta Amurka a birnin Ankara.Duniya
Jordan, Oman da Saudiyya sun gargadi Denmark kan kona Alkur'ani
Kona Alkur'ani sau uku a cikin wata daya a kasashen Denmark da Sweden ya jawo kakkausan suka, inda kasashen Musulmai suka bukaci a yi dokar da za ta hukunta masu yin wannan danyen-aikin a kasashen da ake kona littafin mai tsarki.
Shahararru
Mashahuran makaloli