Rayuwa
Mashudu Ravele: Yadda harshen Afirka ta Kudu ya samu murya cikin littattafansa
Tshivenda ɗaya ne daga cikin harsunan Afirka da ba a haɓaka su, ya samu shiga cikin rubuce-rubucen wata matashiya wadda ta zaɓi amfani da harshenta na asali wajen yin rubutu maimakon Turanci don alƙinta tarihi ga al'ummomi masu tasowa.Rayuwa
Sarauniyar kyau Chidinma da mahaifiyarta za su rasa takardunsu na 'yan ƙasa a Afirka ta Kudu
Sarauniyar kyau Chidinma Adetshina da mahaifiyarta za su rasa takardarsu ta 'yan ƙasa a Afirka ta Kudu bayan binciken da aka gudanar kan ƙasarsu ta asali, a cewar ma'aikatar harkokin cikin gida ta ƙasar a ranar Talata.Karin Haske
isiXhosa: Abin da ya sa wani harshe a Afirka ta Kudu ke samun cigaba
Xhosa, wani harshe da ake magana da shi a Afirka ta Kudu yana samu matsayi a intanet, yayin da yake samun aruwar masu koyon sa ta intanet. Wani matashin ɗalibin ilimin kwamfuta ne ya mayar da hankali wajen taimakon raya wannan harshe.Kasuwanci
Afirka ta Kudu za ta fito da tsarin biyan tara don haɓaka ayyukan yi ga baƙaƙen fata
Dokar samar wa baƙaƙen fata ayyukan yi ta shekarar 2003 ta ƙarfafa gwaiwar kamfanoni su ringa ɗaukar baƙaƙen fata aiki tare da ƙara musu girma ta hanyar sassauta musu haraji da kuma damar samun ƙwangilolin gwamnati.
Shahararru
Mashahuran makaloli