An kashe wani sojan Isra’ila tare da jikkata shida a wani harin jirgin sama mara matuƙi mai ɗauke da bama-bamai na Hezbollah, yayin da dakarun Isra’ila ke ƙoƙarin kwashe waɗanda suka jikkata daga wani hari da ya faru a baya kusa da garin Taybeh da ke kudancin Lebanon. Dakarun Isra’ila sun buɗe wuta kan jirgin kafin ya fāɗo ƙasa, inda ya fashe tare a kusa da su.

00:35

00:35
Ƙarin Bidiyoyi
Wani harin Hezbollah ya kashe sojan Isra'ila a kudancin Lebanon
Dakarun Isra’ila sun buɗe wuta kan jirgin kafin ya fāɗo ƙasa, inda ya fashe tare a kusa da su.
Ƙarin Bidiyoyi