"An kama wanda ya yi harbin," in ji Trump kamar yadda ya rubuta a shafinsa na sada zumunta Truth Social, a lokacin da ya wallafa bidiyo da hoton mutumin da ake zargi ya yi harbin.

00:24

00:24
Ƙarin Bidiyoyi
Trump ya fitar da hoto da bidiyo na wanda ake zargi da yin harbi a wajen taro
An kama mutum ɗaya bayan an yi harbe-harbe a wajen Liyafar Wakilan Kafofin Watsa Labarai na fadar White House a Washington DC.
Ƙarin Bidiyoyi