Mazauna ƙasashen Ghana da Côte d’Ivoire sun yi kira da a samar da haɗin gwiwar ƙasashen yankin domin yaƙi da ta’addanci.

01:40

01:40
Ƙarin Bidiyoyi
Mutane a Yammacin Afirka na takaicin harin da 'yanta'adda suka kai a Mali
Al’umma da gwamnatoci a faɗin yankin Afirka ta Yamma sun nuna alhini da jimami kan hare-haren ta’addanci da aka kai a ƙasar Mali a ƙarshen mako, inda aka kashe mutane da dama ciki har da Ministan Tsaron ƙasar, Sadio Camara.
Ƙarin Bidiyoyi