| Hausa
Isra'ila ta lalata farantai na sola da ke samar da lantarki da ruwa a Lebanon
00:32
Isra'ila ta lalata farantai na sola da ke samar da lantarki da ruwa a Lebanon
Motocin buldoza na Isra'ila sun lalata farantai na sola a yankin Debel da ke kudancin Lebanon, lamarin da ya haddasa katsewar wutar lantarki da ruwa a garin.

Yanzu haka gidaje ba su da ruwa, sannan amfanin gonaki sun soma yaushi saboda ƙarancin ruwa, abin da ya ta'azzara yanayin da ake ciki a yankin.

Ƙarin Bidiyoyi
Dalilan Ghana na kin amincewa da yarjejeniyar Amurka ta kiwon lafiya
Hare-haren Nijeriya: Gwamnan Adamawa ya yi alkawarin ba da kariya bayan kashe mutane
'Ina jin kunyar kasancewata Bayahude a nan yau'
Arzikin Dangote ta karu da dala biliyan 3.7 a 2026
Jiragen kasa biyu sun yi karo a Imdonesia, akalla mutum 14 sun mutu
Mutane a Yammacin Afirka na takaicin harin da 'yanta'adda suka kai a Mali
Wani harin Hezbollah ya kashe sojan Isra'ila a kudancin Lebanon
'Jam'iyyar ADC ba ta ba mu tsoro' - Ministan watsa labaran Nijeriya
Yadda 'yanta'adda suka kashe ministan tsaron Mali Camara
Trump ya fitar da hoto da bidiyo na wanda ake zargi da yin harbi a wajen taro