Ministan Harkokin Gudanar da Ƙasa da Rarraba Iko, Birgediya Janar Issa Ousmane Coulibaly, wanda kuma shi ne kakakin gwamnati ne ya bayyana hakan a gidan talabijin na ƙasa a ranar Lahadi.

01:56

01:56
Ƙarin Bidiyoyi
Yadda 'yanta'adda suka kashe ministan tsaron Mali Camara
Ministan Tsaron ƙasar Mali, Sadio Camara ya yi musayar wuta da ‘yanta’adda kafin a kashe shi a hare-haren da aka kai a ƙarshen mako.
Ƙarin Bidiyoyi