| Hausa
'Jam'iyyar ADC ba ta ba mu tsoro' - Ministan watsa labaran Nijeriya
05:56
'Jam'iyyar ADC ba ta ba mu tsoro' - Ministan watsa labaran Nijeriya
Ministan Yada Labaran Nijeriya, Mohammed Idris ya ce suna da abubuwa da dama da za su tallata Shugaba Bola Tinubu da su a zaben 2027, musamman ta fannin haɓakar tattalin arziki.

A wata hira ta musamman da TRT Afrika Hausa, Ministan ya kuma ce ba sa tsoron kowace irin jam'iyyar adawa a fafatawar zaɓen da ke tafe a ƙasar.

Ƙarin Bidiyoyi
Dalilan Ghana na kin amincewa da yarjejeniyar Amurka ta kiwon lafiya
Hare-haren Nijeriya: Gwamnan Adamawa ya yi alkawarin ba da kariya bayan kashe mutane
'Ina jin kunyar kasancewata Bayahude a nan yau'
Arzikin Dangote ta karu da dala biliyan 3.7 a 2026
Jiragen kasa biyu sun yi karo a Imdonesia, akalla mutum 14 sun mutu
Mutane a Yammacin Afirka na takaicin harin da 'yanta'adda suka kai a Mali
Wani harin Hezbollah ya kashe sojan Isra'ila a kudancin Lebanon
Yadda 'yanta'adda suka kashe ministan tsaron Mali Camara
Isra'ila ta lalata farantai na sola da ke samar da lantarki da ruwa a Lebanon
Trump ya fitar da hoto da bidiyo na wanda ake zargi da yin harbi a wajen taro