Hatsarin ya auku ne ranat 27 ga watan Afrilu, a lokacin da wani jirgin ƙasa mai jigilar mutane a cikin gari ya daki wani jirgin ƙasa mai tafiya ta dogon zango.
Jami’ai sun ce gomman fasinjojin da suka ji rauni suna samun kulawa a asibitoci.