Wani rahoto da Ƙungiyar Ƙwadago ta Duniya, ILO ya fitar ya ce mutum 840,000 ne ke mutuwa a faɗin duniya a shekara sakamakon matsalolin da suka shafi wajen aiki kamar muzgunawa da cinzali da tsangwama da matuƙar gajiya.

04:31

04:31
Ƙarin Bidiyoyi
Gajiya, muzgunawa da cinzali a wurin aiki na jawo mutuwar mutum 840,000 a duniya
Shin aikinka na iya yin ajalinka a hankali?
Ƙarin Bidiyoyi