| Hausa
Dalilan Ghana na kin amincewa da yarjejeniyar Amurka ta kiwon lafiya
03:24
Afirka
Dalilan Ghana na kin amincewa da yarjejeniyar Amurka ta kiwon lafiya
Masana sun ce Ghana ta yi dabara wajen ƙin karɓar tallafin kiwon lafiya na Amurka, saboda gudun miƙa muhimman bayanai na ƙasarta.

Sun bayyana cewa idan wani ya samu damar samun cikakken tsarin ƙwayoyin halittarka, kusan babu iyaka ga irin bayanan da zai iya gano maka ko tasirin da zai iya yi a nan gaba, musamman a fannin kiwon lafiya da kimiyyar halittu.

Ƙarin Bidiyoyi
Hare-haren Nijeriya: Gwamnan Adamawa ya yi alkawarin ba da kariya bayan kashe mutane
'Ina jin kunyar kasancewata Bayahude a nan yau'
Arzikin Dangote ta karu da dala biliyan 3.7 a 2026
Jiragen kasa biyu sun yi karo a Imdonesia, akalla mutum 14 sun mutu
Mutane a Yammacin Afirka na takaicin harin da 'yanta'adda suka kai a Mali
Wani harin Hezbollah ya kashe sojan Isra'ila a kudancin Lebanon
'Jam'iyyar ADC ba ta ba mu tsoro' - Ministan watsa labaran Nijeriya
Yadda 'yanta'adda suka kashe ministan tsaron Mali Camara
Isra'ila ta lalata farantai na sola da ke samar da lantarki da ruwa a Lebanon
Trump ya fitar da hoto da bidiyo na wanda ake zargi da yin harbi a wajen taro