| Hausa
Mutum-mutumi da jirage marasa matuka sun kayatar da 'yan kallo
00:41
Mutum-mutumi da jirage marasa matuka sun kayatar da 'yan kallo
Mutum-mutumi masu rawa da ƙwararru a fannin mutum-mutumi da ƙayatacce kuma taƙaitaccen baje-kolin jirage marsa matuƙa sun nishaɗantar da jama'a yayin da aka buɗe Bikin Harkar Basira kan Mutum-mutumi a birnin Tianjin na China a ranar 28 ga watan Mayu.

A matsayin wani muhimmin ɓangare na Baje-Kolin Harkar Basira ta Duniya na 2026, taron ya ƙunshi kawo mutum-mutumi, ƙalubale kan mutum-mutumi, rawa a kan daɓe da kasuwar harkar basira, inda aka bai wa mahalarta damar sanin wani abu kan ci-gaba na baya bayan nan a fannin fasaha.


Ƙarin Bidiyoyi
Iran ta sanar da 'harin ramuwar gayya' a tekun Oman
Isra'ila ta kai hare-hare da dama a kusa da asibitin Jabal Amel a Lebanon
Batun satar dalibai da malamai a jihar Oyon Nijeriya
Makon Abincin Turkiyya: Yadda na girka Kuru Fusulye
Alhazai sun hau Dutsen Arfa
Yadda aka ayyana Pantami a dantakarar gwamnan Gombe a PDP
Ethnosport: Ana bikin wasannin gargajiya na duniya a Istanbul
Kasashe 50 sun shiga atisayen sojin Turkiyya na Fees - 2026
Yadda wata babbar mota ta kwace ta yi ajalin mutum hudu a Gombe
'Yansandan New York sun kama mutumin da ya yi wa Musulmai barazana da wuka