
02:13

02:13
Ƙarin Bidiyoyi
Ethnosport: Ana bikin wasannin gargajiya na duniya a Istanbul
An buɗe bikin Ethnosport karo na 8 a Istanbul na ƙasar Turkiyya tare da kayatattun al’adun gargajiya, domin bunƙasa wasannin gargajiya musamman waɗanda ke fuskantar barazanar ɓacewa.
Ƙarin Bidiyoyi