| Hausa
Wadanda suka yi harbe-harbe sun dauki bidiyon harin kai-tsaye
00:58
Rayuwa
Wadanda suka yi harbe-harbe sun dauki bidiyon harin kai-tsaye
Wani bidiyo da mutanen da suka kai wa Musulamai hari a Cibiyar Musulunci ta San Diego suka ɗauka rike da muggan makamai kai-tsaye ya bayyana a kafofin sada zumunta.

Bidiyon ya nuna maharan biyu suna afka wa cibiyar, inda suka kashe mutum uku, ciki har da mai gadi. An ga gawawwakin maharan, inda aka bayar da rahoton cewa sun mutu ne sakamakon harbin bindiga da suka yi wa kansu, a cewar ‘yansanda.

Ƙarin Bidiyoyi
Alhazai sun hau Dutsen Arfa
Yadda aka ayyana Pantami a dantakarar gwamnan Gombe a PDP
Ethnosport: Ana bikin wasannin gargajiya na duniya a Istanbul
Kasashe 50 sun shiga atisayen sojin Turkiyya na Fees - 2026
Yadda wata babbar mota ta kwace ta yi ajalin mutum hudu a Gombe
'Yansandan New York sun kama mutumin da ya yi wa Musulmai barazana da wuka
Sharhi kan nasarar cin kofin Premier da Arsenal ta yi
Guguwa ta mayar da sararin samaniyar Najaf a Iraqi ruwan goro
Mece ce cutar Ebola? Ta yayya za a kare kai da kuma shawo kan cutar?
Mun zo Turkiyya don tattauna kan yadda za mu inganta haddace Alkur'ani