| Hausa
Yadda aka ayyana Pantami a dantakarar gwamnan Gombe a PDP
00:44
Siyasa
Yadda aka ayyana Pantami a dantakarar gwamnan Gombe a PDP
Hakan na zuwa ne bayan da a makon da ya wuce Pantami ya sanar da janyewarsa daga zaben fid da gwani na Jam'iyyar APC mai mulkin kasar, bisa zargin cewa an take dokokin zabe.

A ranar Talata 26 ga watan Mayun 2026 ne Jam'iyyar PDP a Nijeriya ta ayyana Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin ɗantakararta ɗaya tilo 'ba hamayya' na gwamnan Jihar Gombe.

Hakan na zuwa ne bayan da a makon da ya wuce Pantami ya sanar da janyewarsa daga zaben fid da gwani na Jam'iyyar APC mai mulkin kasar, bisa zargin cewa an take dokokin zabe.

Ƙarin Bidiyoyi
Alhazai sun hau Dutsen Arfa
Ethnosport: Ana bikin wasannin gargajiya na duniya a Istanbul
Kasashe 50 sun shiga atisayen sojin Turkiyya na Fees - 2026
Yadda wata babbar mota ta kwace ta yi ajalin mutum hudu a Gombe
'Yansandan New York sun kama mutumin da ya yi wa Musulmai barazana da wuka
Sharhi kan nasarar cin kofin Premier da Arsenal ta yi
Wadanda suka yi harbe-harbe sun dauki bidiyon harin kai-tsaye
Guguwa ta mayar da sararin samaniyar Najaf a Iraqi ruwan goro
Mece ce cutar Ebola? Ta yayya za a kare kai da kuma shawo kan cutar?
Mun zo Turkiyya don tattauna kan yadda za mu inganta haddace Alkur'ani