
00:25

00:25
Ƙarin Bidiyoyi
Guguwa ta mayar da sararin samaniyar Najaf a Iraqi ruwan goro
Wata guguwa cike da ƙura ta lulluɓe kafatanin yankin Najaf a ƙasar Iraƙi a ranar 18 ga Mayu, inda ta mayar da sararrin samaniyar birnin ruwan goro, yayin da ƙurar ta kawo tsaiko ga harkokin sufuri saboda rashin iya ganin nesa a duka faɗin birnin.
Ƙarin Bidiyoyi