| Hausa
Mun zo Turkiyya don tattauna kan yadda za mu inganta haddace Alkur'ani
01:58
Mun zo Turkiyya don tattauna kan yadda za mu inganta haddace Alkur'ani
Shugaban ƙungiyar mahaddatan Alƙur’ani ta Nijeriya, Gwani Sunusi Abubakar ya ce sun zo Istanbul domin ziyartar wuraren tarihi tare da musayar ra’ayoyi kan harkokin haddar Alƙur’ani.

A hirarsa da TRT Afrika Hausa, Gwanin ya ce sun kuma zo ne domin koyon kyakkyawan tsarin da Turkiyya ke amfani da shi wajen haddar Alƙur’ani ga yara ba tare da sun riƙa yin bara ba, kamar yadda ake samu a Nijeriya.

Ƙarin Bidiyoyi
Alhazai sun hau Dutsen Arfa
Yadda aka ayyana Pantami a dantakarar gwamnan Gombe a PDP
Ethnosport: Ana bikin wasannin gargajiya na duniya a Istanbul
Kasashe 50 sun shiga atisayen sojin Turkiyya na Fees - 2026
Yadda wata babbar mota ta kwace ta yi ajalin mutum hudu a Gombe
'Yansandan New York sun kama mutumin da ya yi wa Musulmai barazana da wuka
Sharhi kan nasarar cin kofin Premier da Arsenal ta yi
Wadanda suka yi harbe-harbe sun dauki bidiyon harin kai-tsaye
Guguwa ta mayar da sararin samaniyar Najaf a Iraqi ruwan goro
Mece ce cutar Ebola? Ta yayya za a kare kai da kuma shawo kan cutar?