Kungiyar ta ce ta bayar da umarnin ne saboda nuna bacin ranta dangane da ci gaba da garkuwa da aka yi da wasu malamai da dalibai, wadanda suke ci gaba da kasancewa a hannun masu garkuwa da su fiye da makonni biyu kenan.

02:36

02:36
Ƙarin Bidiyoyi
Batun satar dalibai da malamai a jihar Oyon Nijeriya
Karatun yara a Jihar Oyo ya tsaya cak bayan da Kungiyar Malamai ta Nijeriya (NUT) ta umarci duka malaman makarantun firamare da sakandare na gwamnati a jihar da su fara yajin aiki wanda aka fara daga yau Litinin, kuma har sai yadda hali ya yi.
Ƙarin Bidiyoyi